Hebrews 11:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama yana zuba ido ga birnin nan mai tushe, wanda mai zฤnen gininsa da kuma mai gininsa Allah ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุงููุฑููู ููููููู ุฐูู
ููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุง ุณูุง ุฐููุซูููุง ุนููููู ุจูุฑูููููููู ููููุฏู ููููููฐุฏู ุชููุดูููฐุ ููููุฏู ุงูููููู ููููฐ ู
ูููุดูุฑูููุงููุ ุดููููููฐ ููู
ู ู
ููู ุบูููุง ุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ta jiran birnin nan mai tushe, wanda mai fasalta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.