Hebrews 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce suna tunanin ƙasar da suka bari a baya, da sun riga sun sami damar komawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاعَثٜىٰ سُنَ تَتُنَانِنٜىٰ عَكَنْ ڧَسَرْدَ سُكَ بَرِ عَبَايَ، أَيْ دَ سُنْ سَامِ ظَرَڢِنْ كُواْمَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suna marmarin ƙasar nan da suka baro ne, da sun sami damar komawa.