Hebrews 11:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya yi tunani cewa Allah yana iya tฤ da matattu, a misalce kuwa, ya sฤke karษan Ishaku daga matattu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ูููู ูููู ุชูููุงูู ุซูููฐูู ููููููู ููููฐ ุงูููููู ูููู ุนููู ุชูุงุฏู ู
ูุชูุชูููุ ุญูุฑู ู
ูุง ุจูุณูุบู ู
ูุตูุงููุ ุงูููู ุนููู ุซูููฐูู ููุง ููุฑููปู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏูุบู ู
ูุชูุชููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya amince da cewa, ko daga matattu Allah yana da iko yฤ ta da mutum. Ai kuwa, bisa ga misali, sai a ce daga matattu ne ya sฤke samun Ishaku.