Hebrews 11:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin bangaskiya ne Yaฦub, saโad da yake bakin mutuwa, ya albarkaci kowane ษan Yusuf, ya kuma yi sujada yayinda yake jingine a kan sandansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑููู ุจูููโุบูุณูููููุงููููฐ ููุนฺูงููุจูุ ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐููู ู
ูุชูุ ููุณูุง ูููููุงูููููููฐ ููุฑููุงูู ูููุณฺูขู ุงููููุจูุฑูููุ ููููู
ููู ุณูุฌููุฏู ุบู ุงูููููู ููุงูููู ุฏูููููููฐ ุฌูููโุบูููููฐ ุนููููู ุณูููุฏูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin bangaskiya Yakubu, sa'ad da yake bakin mutuwa, ya sa wa 'ya'yan Yusufu albarka dukkansu biyu, ya kuma yi sujada, yana sunkuye a kan sandarsa.