Hebrews 11:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin bangaskiya ne Musa, sa’ad da ya yi girma, ya ƙi a kira shi ɗan diyar Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ بَنْ‌غَسْكِيَانٜىٰ مُوسَٰى، سَعَدَّ يَيِ غِرْمَ، يَڧِ عَثٜىٰ دَشِ طَنْ یَرْ ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin bangaskiya Musa, sa'ad da ya girma, ya ƙi yarda a kira shi ɗan 'yar Fir'auna,