Hebrews 11:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin bangaskiya ne mutane suka bi ta cikin Jan Teku, sai ka ce a kan busasshiyar ƙasa; amma da Masarawa suka yi ƙoƙari su yi haka, sai aka nutsar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ بَنْغَسْكِيَ نٜىٰ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَبِے تَثِكِنْ تٜىٰكُنْ ثِيَوَرْ إِوَ، عَكَنْ بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا؞ عَمَّا دَ مَصَرَاوَا سُكَيِ ڧُواْڧَرِ سُبِيسُ، سَيْ ضُوَ يَݣُوشٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin bangaskiya suka haye Bahar Maliya ta busasshiyar ƙasa, amma da Masarawa suka yi ƙoƙarin yin haka, sai aka dulmuyar da su.