Hebrews 11:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin bangaskiya ne muka fahimci cewa an halicci duniya bisa ga umarnin Allah, saboda an halicce abin da ake gani daga abin da ba a gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู…ูู†ู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽ ุญูŽู„ูุซู‘ู ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽู†ู ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุนูŽ ุนููŠูŽ ุบูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin bangaskiya muka fahimta, cewa ta faษ—ar Allah ce aka tsara duniya, har ma abubuwan da ake gani, daga abubuwan da ba a gani ne, suka kasance.