Hebrews 11:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duniya ba tă ma cancanci su zauna a cikinta ba. Suka yi ta yawo a cikin hamada da a kan duwatsu, da cikin kogwanni da kuma cikin ramummuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ مَا دُونِيَا بَتَ إِسَ سُذَوْنَ عَثِكِنْتَبَ؞ سُنْيِ تَيَٰوُاْ أَ هَمَادَ دَ كُمَ كَنْ تُدَّيْ؞ سُنَ ݣُونَ عَثِكِنْ كُواْڠُونِّنْ دُوَڟُو دَ كُمَ ثِكِنْ رَامُكَنْ عَڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kam, duniya ba ta ma cancanci su zama a cikinta ba. Sun yi yawo a jazza da a kan duwatsu, suna kwana a cikin kogwanni da ramummuka.