Hebrews 11:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin bangaskiya ne aka ษ—auki Enok daga wannan rayuwa, ta haka bai ษ—anษ—ana mutuwa ba; ba a kuwa same shi ba, domin Allah ya ษ—auke shi. Gama kafin a ษ—auke shi, an yabe shi a kan ya gamshi Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽ ุทูŽูˆู’ูƒู ุงู•ูุฏู’ุฑููŠุณู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ูŠูŽุบูŽ ู…ูุชููˆูŽุž ุจูŽุนูŽูƒููˆูŽ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดู ุจูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุงุฑูุบูŽุง ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐุดูุž ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุงู”ูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐุดู ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุงุฏูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฑูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda bangaskiya ce aka ษ—auke Anuhu, shi ya sa bai mutu ba, ba a kuwa same shi ba, domin Allah ya ษ—auke shi. Tun kafin a ษ—auke shi ma, an shaide shi a kan ya faranta wa Allah rai.