Hebrews 12:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, da yake muna kewaye da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake saurin daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏูููููููฐ ุชูุงุฑููุงูู ุดูููุฏู ู
ูุงุณููููู ฺจููุฑููู ุณููู ููููฐููููููฐู
ูุ ุจูุฑู ู
ูุชูููปูููฐ ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ููููู
ู ุฏู ููู
ู ูููุงูููููููฐ ุฐููููุจูููุฏู ููุฑฺูงูููฐู
ู ููู
ูููู
ูุ ุจูุฑู ููู
ู ู
ููู ฺูููฐุฑูููฐููููู ุฏู ุนูููุณูุง ุงููุบูุจูููู
ู ุซููููู ููุงุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, tun da taron shaidu masu ษumbun yawa suka kewaye mu haka, sai mu ma mu yar da dukkan abin da ya nauyaya mana, da kuma zunubin da ya ษafe mana, mu kuma yi tseren nan da yake gabanmu tare da jimiri,