Hebrews 12:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku lura fa kada wani yฤ kฤsa samun alherin Allah, kada kuma wani tushen ษacin rai yฤ tsira har yฤ kawo rikici, yฤ kuma ฦazantar da mutane da yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุฑู ฺขูุง ููุฏู ูููุงููู ููููุงุณู ุณูุงู
ููู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ุ ูููู ุญููููููู ููุฏู ูููู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุชููุดูููฐูู ุทูุงุซููู ุฑููู ููููุฏู ูููููู ูููฐููุงู ูปูุฑูููุ ููููู
ู ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ุงููููุนูู
ูู ุบูุจูุงุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kula fa, kada kowa yฤ kฤsa samun alherin Allah, kada kuma wani tushen ษacin rai ya tabbata, ya haddasa ษarna, har ya ษata mutane masu yawa ta haka,