Hebrews 12:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga baya, kamar yadda kuka sani, saโ€™ad da ya nemi yฤƒ gฤji wannan albarka, aka ฦ™i shi. Bai sami zarafin tuba ba, ko da yake ya nemi albarkan nan da hawaye.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒูู†ู’ ุณูŽู†ูุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุณููˆุงู’ ูŠูŽูƒูŽุฑู’ูปู ุบูŽุงุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽ ฺงููŠุดูุž ุจูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุณูŽุงู…ู ุธูŽุฑูŽฺขูู†ู’ ูŠูู†ู’ ฺ ูŽุฑูŽุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูŠูŽุง ู†ูœู‰ูฐู…ู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู‡ูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun dai sani daga baya, da ya so yฤƒ gฤji albarkar nan, sai aka ฦ™i shi, domin bai sami hanyar tuba ba, ko da yake ya yi ta nemanta har da hawaye.