Hebrews 12:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ba su iya jimrewa da abin da aka umarta cewa, “Ko da ma dabba ce ta taɓa dutsen, dole a jajjefe ta da duwatsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ ضُواْڧُوانْ نٜىٰ دُواْمِنْ بَسُ إِيَجِمْرٜىٰوَ عُمَرْنِنَّنْ دَ عَكَ بَايَرْ بَ ثٜىٰوَ «كُواْ دَ دَبَّثٜىٰ تَتَٻَ بَبَّنْ تُدُنْ، سَيْ أَ جٜىٰجّٜىٰڢٜىٰتَ حَرْ تَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don ba su iya jure umarnin da aka yi musu ba cewa, “Ko da dabba ce ta taɓa dutsen, sai a kashe ta da jifa.”