Hebrews 12:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai kun zo ne ga Dutsen Sihiyona, ga Urushalima ta sama, birnin Allah mai rai. Kun zo ga dubu dubban malaโikun da suke cikin taron farin ciki,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุฐููุงู ููุฑููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ููููฐ ุฏู ุจูุฑููููู ุงูููููู ู
ููู ุฑูููุ ููุชููุงู ุนูุฑููุดููููู
ู ุชูุณูู
ู ุฏู ุชูุงุฑููุงูู ฺขูุถู ุซููู ููู
ููุงูููููู ู
ูุงุณู ุทูู
ูุจููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku kun iso ฦutsen Sihiyona ne, da birnin Allah Rayayye, Urushalima ta Sama, wurin dubban mala'iku.