Hebrews 12:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan muryarsa ta jijjiga duniya, amma yanzu ya yi alkawari cewa, โHar wa yau sau ษaya tak zan ฦara jijjiga ba duniya kaษai ba, amma har ma da sammai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ูููู ู
ูุฑูููุฑู ุงูููููู ุชูุบูุฑูุบูุธู ุฏููููููุงุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ูููู ุงฺููููงูููุฑู ุซูููฐูู ยซุฐููู ุบูุฑูุบูุธู ุฏููููููุง ุณููู ุทููู ููู
ูุ ุจูุง ุฏููููููุง ููุทูููุจูุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ุฏู ุณูู
ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan muryarsa ta girgiza duniya, amma a yanzu ya yi alkawari cewa, โHar wa yau dai sau ษaya tak, ba duniya kaษai zan girgiza ba, amma har sama ma.โ