Hebrews 12:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku lura da wannan wanda ya jure da irin hamayyan nan daga masu zunubi, don kada ku gaji, har ku fid da zuciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุฑู ฺขูุง ุฏู ููููููู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ูููู ุญฺูงูุฑู ุฏู ุงููุฑููู ฺงููููููุฑู ุฏู ู
ูุงุณู ุฐููููุจู ุณููููู ู
ูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููุบูุฌูุ ูููุงู ูููู ฺููขูุฏูู ุฐููุซูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku fa, dubi wannan da ya jure irin gฤbar nan da masu zunubi suka sha yi da shi, don kada ku gaji, ko kuwa ku karai.