Hebrews 12:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku jimre shan wahala a matsayin horo; Allah yana yi da ku kamar ’ya’ya. Gama wane ɗa ne mahaifinsa ba ya horonsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُجِمْرٜىٰ دَ وُيَرْ دَ كُكٜىٰ شَا، كُطَوْكَ هُواْرَرْوَ ثٜىٰ؞ تَهَكَ، اللَّهْ يَنَيِ دَكُو كَمَرْ یَیَنْسَ كٜىٰنَنْ؞ وَنٜىٰ طَا نٜىٰ بَابَنْسَ بَايَيِ مَسَ حُواْرُواْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shan wuyar da kuke jurewa, ai, duk don horo ne. Allah ya riƙe ku, ku 'ya'yansa ne. To, wane ɗa ne mahaifinsa ba ya horonsa?