Hebrews 13:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babban firist yakan ɗauki jinin dabbobi yă shiga cikin Wuri Mafi Tsarki a matsayin hadaya ta zunubi, amma jikunan dabbobin akan ƙone su a bayan sansani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَكَنْ كَيْ جِنِنْ دَبُّواْبِے ذُوَا ثِكِنْ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے دُواْمِنْ يَمِيڧَشِ هَدَايَ سَبُواْدَ ذُنُبَيْ، عَمَّا نَامَنْ دَبُّواْبِنَّنْ عَكَنْ ڧُواْنٜىٰشِنٜىٰ عَبَايَنْ ذَنْ‌غُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin naman dabbobin da babban firist yake ɗiban jininsu yă kai Wuri Mafi Tsarki domin kawar da zunubai, akan ƙone shi ne a bayan zango.