Hebrews 13:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a nan ba mu da dawwammamen birni, sai dai muna zuba ido a kan birnin nan mai zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَامُ دَ بِرْنِ مَرَرْ شُوطٜىٰوَ أَنَنْ دُونِيَا، عَمَّا مُنَ دَيْ سَا عِدُواْ غَ بِرْنِنَّنْ وَنْدَ يَكٜىٰ ذُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ba mu da wani dawwamammen birni a nan, birnin nan mai zuwa muke nema.