Hebrews 13:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi wa shugabanninku biyayya ku kuma miฦa kanku ga ikonsu. Suna lura da ku kuma za su ba da lissafi a gaban Allah. Saboda haka kada ku sa su yi fushi saboda aikinsu, ku sa su yi farin ciki. In ba haka ba za su iya taimakonku ba ko kaษan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููุดููุบูุจูููููููู ุจููููููุ ููููู
ู ู
ฺููงู ูููููู ุบู ุฅูููููุงููุณูุ ุบูู
ูุง ุณููู ูููู ุฏู ุฑูุงููููููููุ ุณูู ููู
ู ุฐูุงุณู ุจูุงุฏู ููุณฺููขููู ุนูููููููุณูุ ูููู ู
ูุณู ุจูููููู ููุฏูู ุฐูููุณูุง ุนูููููููุณู ููุฐูู
ู ุฏู ฺขูุถู ุซูููุ ุจู ุฏู ูููููููู ุฐููุซูููุงุจูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุจูุฐููู ูููฐููุงู ู
ููู ูููู ุงููู
ฺูขูุงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi wa shugabanninku biyayya, ku bi umarnansu, don su ne masu kula da rayukanku, su ne kuma za su yi lissafin aikinsu, don su yi haka da farin ciki, ba da baฦin ciki ba, don in sun yi da baฦin ciki ba zai amfane ku ba.