Hebrews 13:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aure yฤ zama abin girmamawa ga kowa, a kuma kiyaye gadon aure da tsabta, gama Allah zai hukunta masu zina da kuma dukan masu fasikanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูู
ููู ุนูููุฑูููฐ ููุฐูู
ู ุงููุจููู ุฏูุฑูุฌู ุงููุบูุฑูููฐูู ุฏูููุ ููุฏู ุบูุฏููุงูู ุนูููุฑูููฐูููู ฺููงูุธูููุชูุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ุฐููู ุญูููููุชู ู
ูุงุณู ูููู ุธููู ุฏู ู
ูุงุณู ูููู ููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa yฤ girmama aure, Gฤdon aure kuwa yฤ zauna marar dauษa, don fasikai da mazinata Allah zai hukunta su,