Hebrews 2:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har wa yau ya ce, “Zan dogara gare shi.” Ya kuma ce, “Ga ni, da ’ya’yan da Allah ya ba ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَثٜىٰ، «نِے مَا ذَنْ دُواْغَضَ غَ اللَّهْ ؞» يَكُمَ سَاكٜىٰ ثٜىٰوَ «غَا نِے نَنْ تَرٜىٰدَ یَیَنْ دَ اللَّهْ يَبَانِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau, ya ce, “Zan dogara a gare shi.” Da kuma, “Ga ni nan, ni da 'ya'yan da Allah ya ba ni.”