Hebrews 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma ’yantar da waɗanda dukan rayuwarsu tsoron mutuwa ya riƙe su cikin bauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً كُمَ يَكُنْثٜىٰ دُكْ وَطَنْدَ ڟُواْرُوانْ مُتُوَ يَطَوْرٜىٰسُ، كُمَ حَرْ ڟُواْرُوانْ يَمَيْدَسُو بَايِ دُكَنْ رَايُوَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yă kuma 'yanta duk waɗanda tun haihuwarsu suke zaman bauta saboda tsoron mutuwa.