Hebrews 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ga malaโiku ba ne ya sa su yi mulkin duniya mai zuwa, wanda muke magana a kai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฒูุงู
ูุงูู ู
ููู ุฐูููุงุ ููููุฏู ู
ูููููฐ ู
ูุบููู ุนููููู ููููุฐูุ ุงููููุ ุจูุง ู
ููุงูููููู ููููฐ ุงูููููู ููุณูุง ุณููู ู
ูููููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba ga mala'iku ba ne Allah ya sa mulkin duniyar da za a yi, wanda muke zance.