Hebrews 2:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma akwai wani wurin da wani ya shaida cewa, “Mene ne mutum, da kake tuna da shi, ɗan mutum da kake kula da shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ، وَنِ يَشَيْدَ أَوَنِ وُرِے ثٜىٰوَ «يَا اللَّهْ ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ مُتُمْ دَ كَدَامُ دَشِ، طَنْ أَدَمْ، حَرْ دَ كَكُلَ دَشِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wani ya tabbatar a wani wuri cewa, “Mutum ma mene ne, har da za ka tuna da shi? Ko ɗan mutum ma, har da za ka kula da shi?