Hebrews 2:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai muna ganin Yesu, wanda aka mai da shi ฦasa kaษan da darajar malaโiku, yanzu kuwa an naษa shi da ษaukaka da girma domin yฤ sha wahalar mutuwa, domin ta wurin alherin Allah yฤ ษanษana mutuwa saboda kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููุจูููุฏู ู
ูููููฐ ุบููู ุฏููู ุดููููููฐ ุนููุณูููฐ ููููุฏู ุงููุทููู ูููุงูููุซู ููุทููู ุงููููุณูุงุดู ุงููู
ฺูููููู ุฏูููููููฐ ฺงูุณูุง ุฏูููู
ููุงููููููุ ููููุฐู ููู
ูุ ุงูููููุทูุดู ุฏู ุทููููููู ุฏู ุบูุฑูู
ู ุณูุจููุงูุฏู ููุดูุง ููููููุฑู ู
ูุชูููุ ูููู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ุจูุณูุบู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ููู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ูููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma muna ganin Yesu, wanda a ษan lokaci aka sa shi ya gaza mala'iku, an naษa shi da ษaukaka da girma, saboda shan wuyarsa ta mutuwa. Wannan kuwa duk ta wurin alherin Allah ne Yesu ya mutu saboda kowa.