Hebrews 3:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai ku ฦarfafa juna kullum, muddin akwai lokacin da ana ce da shi Yau, don kada waninku yฤ zama mai taurin zuciya ta wurin ruษun zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุฏูููโุบู ฺงูุฑฺูขฺูขู ุฌูููู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุ ูููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏู ูููุงูููููููฐ ุธูุฑฺูขู ููููุฏู ุนูููููฐุซูููฐ ุฏูุดู ยซููููยปุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููุงู ุทููููููู ููุฐูู
ู ู
ููู ุชูููุฑููู ุฐููุซูููุง ุชูููุฑููู ุฑููุทู ููุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai kowace rana ku ฦarfafa wa juna zuciya muddin akwai โYauโ, don kada kowannenku ya taurare, ta yaudarar zunubi.