Hebrews 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su wane ne suka ji suka kuma yi tawaye? Ba su ne duk waɗanda Musa ya bi da su daga Masar ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُوَنٜىٰنٜىٰ وَطَنْدَ سُكَجِ مُرْيَرْ اللَّهْ ، دُكْدَهَكَ، سُكَيِ مَسَ تَاوَيٜىٰ؟ أَيْ، سُونٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَ مُوسَٰى يَبِے دَسُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, su wane ne suka ji, duk da haka suka yi tawaye? Ashe, ba duk waɗanda suka fito daga ƙasar Masar ba ne, waɗanda Musa ya shugabantar?