Hebrews 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi aminci ga wanda ya naษa shi, kamar yadda Musa ya yi aminci ga dukan gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ุงููู
ูููุซู ุบู ููููุฏู ููุฐูุงูปูููฐ ุดูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููุณููฐู ูููู ุงููู
ูููุซู ุงูู ุนูููููููุณู ุนูุซููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi da yake mai aminci ga wannan da ya sa shi, kamar yadda Musa ya yi ga duk jama'ar Allah.