Hebrews 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kowane gida yana da wanda ya gina shi, amma maginin dukan abu Allah ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا كُواْوَنٜىٰ غِدَا يَنَدَ وَنْدَ يَغِنَ شِ، عَمَّا اللَّهْ نٜىٰ يَغِنَ كُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane gida ai, da wanda ya gina shi, amma maginin dukkan abubuwa Allah ne.