Hebrews 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya yi aminci a matsayin bawa cikin dukan gidan Allah, yana ba da shaida a kan abubuwan da za a faษa nan gaba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ุงููู
ูููุซู ุงูู ุนูููููููุณู ููุจูุงูู ุนูุซููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงูููููู ุ ููููู
ููู ุดูููุฏู ุบูู
ูููฐุฏู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุฐูุงุนู ฺขูุทูุง ูููู ุบูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, shi Musa mai aminci ne ga dukkan jama'ar Allah a kan shi bara ne, saboda shaida a kan al'amuran da za a yi maganarsu a nan gaba,