Hebrews 4:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama duk wanda ya shiga hutun Allah, shi ma yakan huta daga nasa aiki, kamar yadda Allah ya huta daga nasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏููู ููุทูููุฏู ุณููู ุดูุบู ูููุชููู ุงูููููู ุณููููู ูููุชู ุฏูุบู ุงูููููููููุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงูููููู ูููููุชู ุฏูุบู ููุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kuwa duk wanda ya shiga inuwar Allah, ya huta ke nan daga ayyukansa, kamar yadda Allah yฤ huta daga nasa.