Hebrews 4:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, bari mu yi iyakacin ฦoฦarinmu mu shiga wannan hutu, don kada wani yฤ kฤsa ta wurin bin gurbinsu na rashin biyayya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุจูุฑู ู
ููู ุงููููุงููุซููู ฺงููุงฺูงูุฑูููู
ู ู
ูุดูุบู ูููุชููููููุ ููุฏู ูููุงููู ููููุงุณู ุดูุบู ุณูุจููุงูุฏู ุจููู ู
ูุตูุงูููู ููุทูููุฏู ุณููููู ุฑูุดููู ุจููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai mu yi himmar shiga inuwar nan, kada wani yฤ kฤsa shiga, saboda irin wannan rashin biyayya.