Hebrews 4:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wani abu cikin dukan halittar da yake ษ“oye daga fuskar Allah. Kowane abu a buษ—e yake yana kuma a shimfiษ—e a idanun wanda dole mu ba da lissafi a gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุง ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ุงู”ูŽุฏููƒูŽู†ู’ ุญูŽู„ูุชู‘ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ูŠุงู”ูŽู†ูŽุงู†ู‹ ุนูŽุจููˆุทูœู‰ูฐุŒ ุงู”ูŽฺขููŠู„ู ูƒูู…ูŽุŒ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุนูุฏููˆุงู†ู’ุณูŽุž ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงู…ู ุจูŽุงุดู ู„ูุณู‘ูŽฺขู ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wata halittar da za ta iya ษ“uyar masa, amma kowane abu a fili yake, a shanye sosai a gaban idon wannan da za mu ba da lissafi a gabansa.