Hebrews 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, da yake muna da babban firist mai girma wanda ya ratsa sama, Yesu ฦan Allah, bari mu riฦe bangaskiyan nan wadda muke shaidawa da ฦarfi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุชูููุฏูููููููฐ ู
ูููุฏู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ููุชููุงู ุนููุณูููฐ ุทููู ุงูููููู ููููุฏู ููุฑฺููุง ุณูู
ูููู ุญูุฑู ุบูุจููู ุงูููููู ุ ุจูุฑู ู
ฺูููู ุนููููู ุงููู
ูููุซูููฐููุฑูู
ู ููุฏูู ู
ููู ุดูููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, tun da yake muna da Babban Firist mai girma, wanda ya ratsa sammai, wato Yesu ฦan Allah, sai mu tsaya a kan abin da muka bayyana yarda a gare shi.