Hebrews 4:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama babban firist da muke da shi ba marar juyayin kฤsawarmu ba ne, amma muna da wanda aka gwada ta kowace hanya, kamar dai yadda akan yi mana, duk da haka bai yi zunubi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ู†ูŽู†ู’ ู†ูŽุงู…ู ุจูŽุง ูˆูŽู†ูู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ุฏูŽุงู…ู ุฏูŽ ูƒูŽุงุณูŽูˆูŽุฑู’ู…ูุจูŽุž ุงู”ูŽุนูŽุŒ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ฺ ููˆุฏูŽุงุดู ุชูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ฺ ููˆุฏูŽู…ูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ฺขูŽุง ุจูŽูŠู’ูŠู ูˆูŽู†ู ุฐูู†ููˆุจูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Babban Firist da muke da shi ba marar juyayin kasawarmu ba ne, a'a, shi ne wanda aka jarabce shi ta kowace hanya da aka jarabce mu, amma bai yi zunubi ba.