Hebrews 4:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ฦarfi zuciya, don mu sami jinฦai mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ุจูุฑู ู
ููู ฺงูุฑฺูขููู ุฐููุซูููุงุ ู
ูุฐููุงู ููุณูุฏู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุงูููููู ุ ููุชููุงู ููุฑููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูููุฑููปู ุฌฺูููงูููุ ู
ูููู
ู ุณูุงู
ู ุงููููุญูููฐุฑู ููููุฏู ุฐููู ุชูููู
ูููููฐู
ู ุงูู ูููุงูููุซููู ุจฺูงูุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai mu kusaci kursiyin Allah na alheri da amincewa, domin a yi mana jinฦai, a kuma yi mana alherin da zai taimake mu a kan kari.