Hebrews 4:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma a nassin nan ya ce, “Ba za su taɓa shiga hutuna ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا حَرْ يَنْذُ أَنْسَاكٜىٰيِنْ وَنَّنْ ذَنْثٜىٰ ثٜىٰوَ «بَذَاسُ شِغَ هُوتُنَبَ سَمْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a wannan wuri kuwa sai ya ce, “Ba za su shiga inuwata ba sam.”