Hebrews 5:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akan zaษ“i kowane babban firist daga cikin mutane ne, akan kuma naษ—a shi domin yฤƒ wakilce su a kan alโ€™amuran Allah, domin yฤƒ miฦ™a kyautai da hadayu saboda zunubai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฐูŽุงูปู ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽูŠู ุญูุฏูู…ูŽ ุงู”ูŽู…ูŽุฏูŽุฏูู†ู’ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽู…ูุฑูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ู…ููŠฺงูŽ ุจูŽูŠูœู‰ูฐ ุจูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฐูู†ูุจูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane babban firist, da yake an zaษ“e shi ne daga cikin mutane, akan sa shi yฤƒ wakilci mutane ga al'amarin Allah, don yฤƒ miฦ™a sadakoki da kuma hadayu domin kawar da zunubai.