Hebrews 5:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna da abubuwa masu yawa da za mu faษa game da wannan batu, sai dai yana da wuya a bayyana, da yake ba ku da saurin ganewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุฏู ุงููุจูุจููู ุฏููููู ุฏูู
ูููููฐุณููุงู ู
ฺูขูุทูุง ุบูู
ูููฐุฏู ููููููู ุฐูููุซูููฐุ ุนูู
ููุง ููููุฏู ูููู ู
ูุจูููููู ู
ูููุ ุบูู
ูุง ุจูุงูู ุฏู ุณูููุฑููู ุบูุงููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna da abu da yawa da za mu faษa a game da shi kuwa, amma zai yi wuyar bayani, da yake basirarku ta dushe.