Hebrews 5:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiya, a yanzu ya kamata a ce kun zama malamai, sai ga shi kuna bukatar wani yฤ sฤke koya muku abubuwa masu sauฦi game da abin da Allah ya faษa. Kuna bukatar madara, ba abinci mai kauri ba!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ุนูููููุธู ููู
ู ููุง ููู
ูุงุชู ุฏู ูููู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ูููุงูููุฑูููุงุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ููููุฐู ูููู ุจฺูงูุงุชูุฑู ูููู ููุณูุงููููฐ ู
ูููู
ูููุชู ู
ููู ูููุงูููุฑูููุง ู
ููู ุณฺูููงู ุชูููููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ุจููู ุงููุณู ุซููู ุนูุจูููุซู ู
ููู ููููุฑู ุจูุ ุณูููุดููู ูููุงููููุงู ูููููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake kamar a yanzu kam, ai, ya kamata ku zama masu koyarwa, duk da haka, ashe, ba ku wuce wani ya sฤke koya muku jigajigan farko na Maganar Allah ba, har ya zamana sai an ba ku nono, ba abinci mai tauri ba.