Hebrews 6:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole mu yi ฦ™oฦ™arin zama balagaggu mu kuma fara tunani game da abubuwan da suka fi koyarwan nan mai sauฦ™i game da Kiristi. Bai kamata mu ci gaba da magana game da me ya sa dole mu juye daga ayyukan da suke kawo mutuwa da kuma me ya sa za mu kasance da bangaskiya a cikin Allah ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุจูŽุฑู ู…ูุซููŠุบูŽุจูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุชูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณูุซููƒูŽูƒู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽุž ูƒูŽุฏูŽ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู†ู’ุฐู ู…ูู†ูŽ ูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ุชูŽุชููˆุจูŽ ุฏูŽุบูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณููƒูŽูŠู’ ุบูŽ ู…ูุชููˆูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai mu ci gaba a kan ka'idodin farko na al'amarin Almasihu, har ya zuwa kammala, ba wai mu sฤke koyar da jigajigan nan na tuba da ibada marar tasiri ba, da na gaskatawa da Allah,