Hebrews 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wanda ya fi Allah, saboda haka saโad da ya yi alkawari ga Ibrahim, sai ya rantse da sunansa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงูููููู ูููู ูู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุงฺููููงูููุฑูุ ูููู ุงฺููููงูููุฑูููุณู ุชูุฑูููฐุฏู ุถฺููููููุงุ ูููู ุถฺููููููุงุฑู ุฏู ุณููููููุณู ุชูููุฏูููููููฐ ุจูุง ููููููุฏู ฺููขู ุงูููููู ุบูุฑูู
ู ุฏู ุงูููููู ุฐููู ุถฺููููููฐ ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Allah ya yi wa Ibrahim alkawari, da yake ba wani wanda ya fi shi girma da zai rantse da shi, sai ya rantse da kansa,