Hebrews 6:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutane za su yi rantsuwa sukan yi haka da wanda ya fi su ne, rantsuwar kuwa takan tabbatar da abin da aka faษ—a ta kuma kawo ฦ™arshen dukan gardama.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽู†ู’ูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ุจูุณูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุณู ุบูุฑู’ู…ูŽุž ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุงุฑู’ ูƒููˆูŽ ุชูŽูƒูŽู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู’ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุญูŽู†ูŽ ูŠูู†ู’ ู…ูุณููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika mutane sukan rantse da abin da ya fi su, rantsuwa kuma ita ce abar da take tabbatarwa a duk lokacin gardama.