Hebrews 6:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka da Allah ya so yă bayyana nufinsa marar canjawa a sarari ga magādan abin da aka yi alkawari, sai ya tabbatar da shi da rantsuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ دَ اللَّهْ يَسُواْ يَنُونَاوَ وَطَنْدَ ذَاسُ غَاجِ أَلْڧَوَرِنْسَ ثٜىٰوَ بَاشَكَّ، نُڢِنْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا نٜىٰ، سَيْ يَتَبَّتَرْ دَ أَلْڧَوَرِنْسَ تَوُرِنْ ضَنْڟُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, sa'ad da Allah yake son ƙara tabbatar wa magādan alkawarin nan dahir, cewa nufinsa ba mai sākewa ba ne sam, sai ya haɗa da rantsuwa,