Hebrews 7:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan Melkizedek sarkin Salem ne da kuma firist na Allah Mafi Ɗaukaka. Shi ne ya sadu da Ibrahim ya albarkace shi sa’ad da Ibrahim ya dawowa daga cin nasara a bisa sarakuna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ مَلْكِصَدِڧْ شِے سَرْكِنْ سَلٜىٰمْ نٜىٰ دَ كُمَ ڢِرِسْتِ نَ اللَّهْ مَڢِے طَوْكَكَ ؞ يَسَدُ دَ إِبْرَٰهِيمْ أَ لُواْكَثِنْ دَ إِبْرَٰهِيمْ يَكٜىٰ دَاوُاْوَ بَايَنْدَ يَثِ نَصَرَا عَيَاڧِنْ دَ يَيِ دَ وَطَنْسُ سَرَاكُنَ؞ دَ سُكَ سَدُ، مَلْكِصَدِڧْ يَسَاوَ إِبْرَٰهِيمْ أَلْبَرْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi wannan Malkisadik, Sarkin Urushalima, firist na Allah Maɗaukaki, ya gamu da Ibrahim a lokacin da Ibrahim yake dawowa daga kisan sarakuna, ya sa masa albarka.