Hebrews 7:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da muke wannan zance a kai, ai, shi na wata kabila ce dabam, wadda ba wani daga kabilar da ya taɓa yin hidima a bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے وَنْدَ عَكَ ڢَطِ وَطَنَّنْ أَبُبُوَنْ عَكَنْسَ، وَتُواْ عُبَنْغِجِنْمُ ، يَا ڢِتُواْ دَغَ وَتَ ذُرِيَ نٜىٰ دَبَمْ؞ بَا كُواْ طَيَ دَغَ ذُرِيَرْسَ دَ يَتَٻَ يِنْ حِدِمَ أَمَڟَيِنْ ڢِرِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa shi wannan da aka faɗi waɗannan abubuwa a game da shi, ai, na wata kabila ne dabam, wadda ba waninta da ya taɓa hidimar bagadin hadaya.