Hebrews 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Canjin nan a Dokar Allah ya ƙara fitowa fili da wani firist dabam wanda yake kamar Melkizedek ya bayyana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ مَغَنَ تَا ڧَارَ ڢِتُواْوَ أَ ڢِيلِ سُواْسَيْ، سَعَدَّ وَنِ ڢِرِسْتِ دَبَمْ يَبَيَّنَ، وَنْدَ يَكٜىٰ كَمَرْ مَلْكِصَدِڧْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuma ya ƙara fitowa fili sosai, sa'ad da wani firist dabam ya bayyana kamar Malkisadik,