Hebrews 7:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda wannan rantsuwa, Yesu ya zama tabbacin alkawari mafi kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ وَنَّنْ ضَنْڟُوَا نٜىٰ كُمَ عِيسَىٰ يَذَمَ مَيْ تَبَّتَرْ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ مَڢِے ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sanadin wannan ne Yesu ya zama lamunin alkawarin da ya fi wancan nesa.