Hebrews 7:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku dubi irin girman da Melkizedek mana. Ko kakanmu Ibrahim ma ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na ganima!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُدُوبِے إِرِنْ غِرْمَنْ مُتُمِنَّنْ؞ حَرْ إِبْرَٰهِيمْ كَكَنْ كَاكَنِّنْمُ يَبَاشِ زَكَّ تَكَايَنْ دَشِ إِبْرَٰهِيمْ يَڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai, ku dubi irin girmansa! Har kakanmu Ibrahim ma ya ba shi ushirin ganima!